Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 5:1

Akan zaɓi kowane babban firist daga cikin mutane ne domin yă yi hidima a madadin sauran mutane a kan alˈamuran Allah. Shi ne mai miƙa baye-baye da hadayu saboda zunubai.

Open Bible reader