Hausa Bible
Ibraniyawa 4:12
Hakika, kalmar Allah tana da rai, tana da ƙarfin aiki kuma. Kaifinta ya fi na kowane takobi mai baki biyu. Tana sara har ciki-cikin mutum, ta raba ruhu da rai, da kuma gaɓoɓi da jijiyoyi. Har ma tana gane duk tunani da nufin da suke cikin zuciya.
Open Bible reader