Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 3:16

Su wane ne waɗanda suka ji muryar Allah, duk da haka, suka yi masa tawaye? Ai, su ne dukan mutanen da Musa ya bi da su daga ƙasar Masar.

Open Bible reader