Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 3:13

Amma ku dinga ƙarfafa juna kowace rana. Ku yi amfani da kowane zarafi wanda ake ce da shi “Yau”, domin kada ko ɗayanku yă zama mai taurin zuciya ta wurin ruɗu na zunubi.

Open Bible reader