Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 3:1

Saboda haka, ˈyanˈuwana tsarkaka, ku da kuka sami kiran nan na sama ku ma, ku yi tunani a kan Yesu wanda shi ne Manzo da Babban Firist na bangaskiyar da muke shaida.

Open Bible reader