Hausa Bible
Ibraniyawa 2:17
Saboda haka ya kamata a mai da shi kamar ˈyanˈuwansa ta kowace hanya, domin yă zama Babban Firist mai aminci, mai jinƙai kuma a cikin hidimarsa ga Allah, domin yă zama hadaya ta ɗaukar alhakin zunuban mutane.
Open Bible reader