Hausa Bible
Ibraniyawa 2:14
Tun da yake ˈyaˈyan nan mutane ne masu nama da jini, sai ya zama ɗaya da su cikin jiki. Ya yi haka domin ta wurin mutuwarsa, yă halakar da wanda yake riƙe da ikon mutuwa, wato Shaiɗan.
Open Bible readerHausa Bible
Tun da yake ˈyaˈyan nan mutane ne masu nama da jini, sai ya zama ɗaya da su cikin jiki. Ya yi haka domin ta wurin mutuwarsa, yă halakar da wanda yake riƙe da ikon mutuwa, wato Shaiɗan.
Open Bible reader