Hausa Bible
Ibraniyawa 13:9
Kada sababbin koyarwa iri-iri su kwashe hankalinku. Ya dace ku sami ƙarfafawar zuciya ta wurin alherin Allah, ba ta wurin alˈadu iri-iri na cin abinci ba. Waɗannan kam ba su da amfani ga masu kiyaye su.
Open Bible readerHausa Bible
Kada sababbin koyarwa iri-iri su kwashe hankalinku. Ya dace ku sami ƙarfafawar zuciya ta wurin alherin Allah, ba ta wurin alˈadu iri-iri na cin abinci ba. Waɗannan kam ba su da amfani ga masu kiyaye su.
Open Bible reader