Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 13:5

Ku yi nesa da halin son kuɗi, ku kuma kasance da kwanciyar rai da abin da kuke da shi. Ga shi kuwa Allah ya ce, “Har abada ba zan bar ka ba, sam sam ba zan yar da kai ba.”

Open Bible reader