Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 13:3

Ku tuna da waɗanda suke a ɗaure a kurkuku, kamar kuna a ɗaure tare da su. Ku kuma tuna da waɗanda ake ba su wahala, kamar ku da kanku ne kuke shan wahalar.

Open Bible reader