Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 13:11

Babban firist yakan kai jinin dabbobi zuwa cikin Wuri Mafi Tsarki domin yă miƙa shi hadaya saboda zunubai, amma naman dabbobin nan akan ƙone shi ne a bayan zango.

Open Bible reader