Hausa Bible
Ibraniyawa 12:5
Ko kun mance ne da maganar ƙarfafawa wadda Allah ya yi, wadda kuma take ce da ku ˈyaˈyansa? “Ya ɗana, kada ka mai da horon Ubangiji abin banza, kada ka fid da zuciya idan ya tsawata maka.
Open Bible readerHausa Bible
Ko kun mance ne da maganar ƙarfafawa wadda Allah ya yi, wadda kuma take ce da ku ˈyaˈyansa? “Ya ɗana, kada ka mai da horon Ubangiji abin banza, kada ka fid da zuciya idan ya tsawata maka.
Open Bible reader