Hausa Bible
Ibraniyawa 12:27
Wannan magana, “Sau ɗaya kuma,” ta nuna za a kawar da abin da aka girgiza, wato, za a kawar da abubuwan da aka halitta, domin abubuwan da ba za a iya girgiza su ba su kasance.
Open Bible readerHausa Bible
Wannan magana, “Sau ɗaya kuma,” ta nuna za a kawar da abin da aka girgiza, wato, za a kawar da abubuwan da aka halitta, domin abubuwan da ba za a iya girgiza su ba su kasance.
Open Bible reader