Hausa Bible
Ibraniyawa 11:37
Aka jejjefe su da duwatsu, aka yanka su kashi biyu da zarto, aka kuma kakkashe su da takobi. Suka yi ta yawo sanye da fatunan raguna da na awaki. Suka yi zama cikin rashi, da tsanani, da wulaƙanci.
Open Bible readerHausa Bible
Aka jejjefe su da duwatsu, aka yanka su kashi biyu da zarto, aka kuma kakkashe su da takobi. Suka yi ta yawo sanye da fatunan raguna da na awaki. Suka yi zama cikin rashi, da tsanani, da wulaƙanci.
Open Bible reader