Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:29

Ta wurin bangaskiya ne Israˈilawa suka bi ta cikin Tekun Ciyawar Iwa, a kan busasshiyar ƙasa. Amma da Masarawa suka yi ƙoƙari su bi su, sai ruwa ya kwashe su.

Open Bible reader