Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:28

Ta wurin bangaskiya ne Musa ya kiyaye Bikin Ƙetarewa, ya kuma yayyafa jini domin kada mai halakar da ˈyaˈyan farin nan yă taɓa ˈyaˈyan fari na Israˈila.

Open Bible reader