Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:26

Saboda ya kafa ido ga ladan da yake a gaba, ya ɗauka cewa wulaƙancin da aka yi masa saboda Almasihu abu mai kyau ne fiye da dukiyar Masar.

Open Bible reader