Hausa Bible
Ibraniyawa 11:13
Duk waɗannan sun mutu a cikin bangaskiyarsu. Ba su karɓi abubuwan da Allah ya yi alkawari ba, amma suka hangi abubuwan nan daga nesa, suka yi murna da ganinsu, suka kuma ba da shaida a fili cewa su baƙi ne, ba ˈyan ƙasa ba, a duniya.
Open Bible reader