Hausa Bible
Ibraniyawa 11:12
Saboda haka, daga mutum ɗaya, wanda ya tsufa har ya kai ga bakin mutuwa, aka haifi zuriya masu yawa kamar taurarin sama, kamar yashi a bakin teku waɗanda ba a iya ƙirgawa.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka, daga mutum ɗaya, wanda ya tsufa har ya kai ga bakin mutuwa, aka haifi zuriya masu yawa kamar taurarin sama, kamar yashi a bakin teku waɗanda ba a iya ƙirgawa.
Open Bible reader