Hausa Bible
Ibraniyawa 10:8
Da farko ya ce, “Hadayu, da baye-baye, da hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta wanken zunubai kam ba ka so, ba ka kuwa jin daɗinsu.” Ya faɗa haka ko da yake Koyarwar Musa ce ta ce a kiyaye waɗannan umarnai.
Open Bible readerHausa Bible
Da farko ya ce, “Hadayu, da baye-baye, da hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta wanken zunubai kam ba ka so, ba ka kuwa jin daɗinsu.” Ya faɗa haka ko da yake Koyarwar Musa ce ta ce a kiyaye waɗannan umarnai.
Open Bible reader