Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 10:34

Gama kun nuna tausayi ga waɗanda suke a kulle a kurkuku, kun kuma nuna farin ciki bayan da aka ƙwace muku kaya, domin kun sani cewa kuna da mallaka mafi kyau da za ta dawwama har abada.

Open Bible reader