Hausa Bible
Ibraniyawa 10:29
balle ma wanda ya rena Ɗan Allah, ya yi banza da jinin yarjejeniyar nan wanda ya tsarkake shi, ya kuma zargi Ruhu Mai Tsarki mai alheri! Wane irin hukunci mai tsanani ne kuke tsammani ya cancanta a yi wa wannan mutum?
Open Bible reader