Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 10:27

A maimakon haka, abin da ya rage shi ne jira cikin razana da tsoro saboda hukunci da wuta mai tsananin zafi wadda za ta cinye masu gāba da Allah.

Open Bible reader