Hausa Bible
Ibraniyawa 10:22
Saboda haka bari mu matso kusa da Allah da zuciya mai gaskiya, da bangaskiya marar shakka. Mu matso da zuciya wadda aka tsabtace daga alhakin zunubi, da kuma jikin da aka wanke da ruwa mai tsabta.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka bari mu matso kusa da Allah da zuciya mai gaskiya, da bangaskiya marar shakka. Mu matso da zuciya wadda aka tsabtace daga alhakin zunubi, da kuma jikin da aka wanke da ruwa mai tsabta.
Open Bible reader