Hausa Bible
Ibraniyawa 1:5
Gama babu wani malaˈikan da Allah ya taɓa ce masa, “Kai Ɗana ne, yau na zama Ubanka.” Ko kuwa wani da aka ce masa, “Zan zama Ubansa, shi kuwa yă zama Ɗana.”
Open Bible readerHausa Bible
Gama babu wani malaˈikan da Allah ya taɓa ce masa, “Kai Ɗana ne, yau na zama Ubanka.” Ko kuwa wani da aka ce masa, “Zan zama Ubansa, shi kuwa yă zama Ɗana.”
Open Bible reader