Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 1:14

Hakika, dukan malaˈiku ruhohin hidima ne. Allah yakan aike su domin su taimaki waɗanda za su ci gādon ceto.

Open Bible reader