Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 6:9

Saboda haka kada mu gaji da yin abin da yake da kyau. Gama idan ba mu gaji muka bar ƙoƙari ba, lokaci zai zo da za mu yi girbi mai albarka.

Open Bible reader