Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 6:8

Gama idan mutum ya shuka ta biyan shaˈawar jiki, zai kai shi girbin mutuwa. Idan kuwa ya shuka ta biyan bukatar Ruhu, zai kai shi ga girbin rai na har abada.

Open Bible reader