Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 5:6

Gama in muna cikin Almasihu Yesu, ko da kaciya, ko da rashin kaciya ba wani abu ba ne a gare mu. Amma abin da muka fi kula da shi, shi ne bangaskiya wadda take nuna kanta ta wurin ƙauna.

Open Bible reader