Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 5:4

Ku da kuke ƙoƙarin samun zaman marasa laifi a gaban Allah ta wurin bin Koyarwar Musa, kun riga kun fid da kanku daga bin Almasihu ke nan. Kun kauce wa alherin Allah.

Open Bible reader