Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 5:21

da kishi, da buguwa, da bukukuwan shaye-shaye, da kuma sauran irin abubuwa kamar haka. Ina yi muku gargaɗi, kamar yadda na riga na yi a dā, cewa masu yin irin waɗannan abubuwa ba za su sami gādo a mulkin Allah ba.

Open Bible reader