Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 5:2

To, ku ji ni. Ni Bulus ina gaya muku, in kun yarda a yi muku kaciya, Almasihu ba shi da amfani gare ku ke nan.

Open Bible reader