Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 5:19

Ayyukan da halin mutuntaka yake haifar suna nan a fili. Su ne iskanci, da halin lalata, da halin neman jin daɗi na rashin kunya,

Open Bible reader