Hausa Bible
Galatiyawa 5:17
Don halin mutuntaka ba ya yarda da Ruhu, Ruhu kuma ba ya yarda da halin mutuntaka. Waɗannan halayen biyu suna gāba da juna. Shi ne ya sa ba ku iya yin abin da kuke so ku yi.
Open Bible readerHausa Bible
Don halin mutuntaka ba ya yarda da Ruhu, Ruhu kuma ba ya yarda da halin mutuntaka. Waɗannan halayen biyu suna gāba da juna. Shi ne ya sa ba ku iya yin abin da kuke so ku yi.
Open Bible reader