Hausa Bible
Galatiyawa 5:13
ˈYanˈuwana, ku dai an kira ku musamman domin ˈyanci. Amma ku lura kada ˈyancin nan naku yă zama hujjar bin halin mutuntaka. Maimakon haka bari ˈyancin nan yă kai ku ga yi wa juna bauta cikin ƙauna.
Open Bible readerHausa Bible
ˈYanˈuwana, ku dai an kira ku musamman domin ˈyanci. Amma ku lura kada ˈyancin nan naku yă zama hujjar bin halin mutuntaka. Maimakon haka bari ˈyancin nan yă kai ku ga yi wa juna bauta cikin ƙauna.
Open Bible reader