Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:9

Amma yanzu kun san Allah, ko kuma a ce Allah ya san ku, yaya za ku sāke komawa ƙarƙashin mulkin ikokin duniyar nan marasa ƙarfi? Abin banza ne su. Me ya sa kuke so ku sāke zama bayinsu kuma?

Open Bible reader