Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:27

A rubuce yake cewa, “Ki yi farin ciki ya ke macen da ba ki da haifuwa, Ki yi ihu na murna ke da ba ki taɓa jin zafin haifuwa ba, gama yaran macen da mijinta ya bar ta sun yi yawa. Sun fi yaran mace mai miji.”

Open Bible reader