Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:25

Wato, Hagar ta zama misalin Babban Tudun Sinai wanda yake a ƙasar Arabiya. Ita ce kwatancin birnin Urushalima ta yanzu, gama ita da ˈyaˈyanta duk bayi ne.

Open Bible reader