Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 4:23

Ɗan nan na baiwa, Ibrahim ya samu ne ta hanyar da aka saba samun ˈyaˈya. Amma ɗaya ɗan nan na mace mai ˈyanci an haife shi ne ta wurin alkawarin da Allah ya yi masa.

Open Bible reader