Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:8

Rubutacciyar Maganar Allah ta faɗa tun dā cewa waɗanda ba Yahudawa ba za su iya samun matsayin adalci a gaban Allah ta wurin bangaskiya. Saboda tun dā ma an sanar wa Ibrahim labari mai daɗi cewa, “Ta wurinka ne dukan alˈummai za su sami albarka.”

Open Bible reader