Hausa Bible
Galatiyawa 3:5
Wato, Allah wanda ya ba ku Ruhunsa, yana kuma yin abubuwa masu ban mamaki a cikinku, kuna tsammani yana yin haka ne saboda kuna bin ayyukan Koyarwar Musa, ko kuwa saboda kun ji maganar Almasihu kun kuma gaskata?
Open Bible reader