Hausa Bible
Galatiyawa 3:2
Yanzu ina so in yi muku tambaya ɗaya tak. Ruhun Allah ya zo muku saboda kun bi ayyukan Koyarwar Musa ne, ko kuwa saboda kun gaskata da maganar da kuka ji ne?
Open Bible readerHausa Bible
Yanzu ina so in yi muku tambaya ɗaya tak. Ruhun Allah ya zo muku saboda kun bi ayyukan Koyarwar Musa ne, ko kuwa saboda kun gaskata da maganar da kuka ji ne?
Open Bible reader