Hausa Bible
Galatiyawa 2:17
In kuwa ya zama muna so mu sami zaman marasa laifi a gaban Allah ta wurin dogara ga Almasihu, saˈan nan an same mu mu kanmu ma masu zunubi ne, to, wannan zai nuna Almasihu yana hidimar zunubi ke nan? Aˈa, ko kusa!
Open Bible reader