Hausa Bible
Galatiyawa 2:12
Da farko, yana cin abinci tare da masu bi waɗanda ba Yahudawa ba. Amma bayan da Yakub ya aiki waɗansu zuwa Antakiya, sai Bitrus ya janye, ya ware kansa. Ya yi haka ne domin yana tsoron waɗanda suke so a yi wa waɗanda ba Yahudawa ba kaciya.
Open Bible reader