Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 1:6

Abin nan da kuke yi ya ba ni mamaki sosai. A cikin ɗan ƙanƙanin lokaci haka kuna so ku bar bin wanda ya kira ku ta wurin alherin Almasihu, har ma kuna komawa zuwa wani sabon labari dabam da labari mai daɗi namu.

Open Bible reader