Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 4:29

Kada wani ƙazamin zance yă fita daga bakinku, sai dai irin maganar da take da amfani domin ƙarfafawar juna bisa ga bukatarku. Ta haka maganarku za ta zama da amfani ga masu jinta.

Open Bible reader