Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 4:11

Shi ne kuma ya yi wa ˈyan Adam baiwa. Ga waɗansu ya ba su zaman manzanni, waɗansu zaman annabawa, waɗansu zaman masu shelar labari mai daɗi, waɗansu zaman makiyaya da masu koyarwa.

Open Bible reader