Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 4:1

Saboda haka, ni da nake cikin kurkuku saboda bin Ubangiji, ina roƙonku ku yi zaman da ya dace da darajar kiran da aka yi muku.

Open Bible reader