Hausa Bible
Afisawa 2:7
Allah ya yi wannan kuwa domin a zamani mai zuwa yă nuna alherinsa a yalwace marar iyaka. Alherin nan nasa, ya nuna mana shi a cikin Almasihu Yesu.
Open Bible readerHausa Bible
Allah ya yi wannan kuwa domin a zamani mai zuwa yă nuna alherinsa a yalwace marar iyaka. Alherin nan nasa, ya nuna mana shi a cikin Almasihu Yesu.
Open Bible reader