Hausa Bible
Afisawa 2:5
har tun saˈad da muke matattu ta wurin zunubanmu, sai ya rayar da mu tare da Almasihu. Ta wurin alheri ne aka cece ku.
Open Bible readerHausa Bible
har tun saˈad da muke matattu ta wurin zunubanmu, sai ya rayar da mu tare da Almasihu. Ta wurin alheri ne aka cece ku.
Open Bible reader